input license here

Maigamba Computers

Featured Video

Popular Posts

Sabon MTN Free Browsing Cheat Ta Amfani Da 24Clan Green VPN

Assalamu Alaikum masu bibiyar ArewaTechBlog, A wannnan rana mai cike da albarka kuma a cikin  wanna Article din namu na yau, ina mai muku Albishir da wani Hadadde, Kayatacce, Maizafi kuma mai sauri, VPN Free Browsing  Wanda baya bukatar Config file, Wanda aka masa lakabi da 24Clan VPN Green, Kafin muce komai bara mufara miki godiya ga 24Clan Team wanda sune suka kirkireshi kuma suka sanar da mu don muyi posting din sa. Muna godiya 24Can Team.


Kamar Yadda 24Clan Team Sukace

24Clan VPN Green Yafi 24Clan VPN Pro Kuma Yanada mafi girama gurin Sauri, Kuma baya Katsewa kamar yadda 24Clan VPN Pro yake yi, MTN Tweaks, sannan Ragowar Servers Suna nan tafe.


Wannan 24clan VPN Green yafi 24Clan Vpn Pro komai, kamar su surin connecting, sannan baya katsewa, bugu dakari ma to kasani kowanne VPN da kasan ana amfani dashi a Nigeria, to fa wanna yafisu kuma zakaji dadinsa, shine wanda yayi replace din ragowar VPN batare da ina ta zuzuta muku wannan VPN App ba bari mu je ka kan gundarin topic din don kusan abin da nake fada muku gaskiyane

Yadda Ake Saita Latest MTN Free Browsing Cheat Via 24Clan VPN Green

24Clan yana da sauki mutuka gurin yadda ake saita shi, ba wahala kawai ka nutsu ka karanta da kyau
Ababuwar da ake bukata
⇒ Wayar Android daka v.5 zuwa sama
⇒ Layin MTN tsoho ko kuma sabo
⇒ Download 24Clan Vpn Green Here
  > Bayan ka Sauke 24Clan Vpn Green v.1.0 daka link din da ke sama, Sai kai install dinshi, sannan ka budeshi
  > Zaka ga Inda akasa { Tweaks:None} Sai ka shiga
  > Bayna ka shiga zakaga inda akasa MTN 0.0kb Free Server sai ka taba shi

  >  Shikenan Sai ka danna Hoton icon, wanda yake suwan toka
  >  Zai yi connecting cikin 30 Second Sai ka more 
Duka duka wannan shine, idan kana da tambaya, to kayi a comment box dake kasa
    Related Posts

    Related Posts

    Post a Comment