Network Amun maisaukine kawai zaka sa contact din da kake so a turawa , kuma Ya aiki a kasashe kamar haka:
1- Nigeria
2- United State
3- Brazil
4- Canada
5- Mexico da dai sauran su
Wannan Abu shi ake kiya da Top-Up amma na data zaka iya siyan dents ko kuma ka turawa abokan ka wanda ake kira refer Friends don samun karin su.
Yadda Zan Samu Data da Dent App
- Download a Dent app for android here
- Kayi Singup Da facebook dinka Koda Email Dinka
- Bayan kayi kama Singup Zaka samu 280 Dents
- Amma wannan bazai eshekaba sai kayi Refer Friends
- Sai kasa numbar da kake so ka tura data
- sannan ka yi sabi adadin da kake so ka tora
- shikenan wannan ne yadda zaka kayi
Kada ku manta zaku iya samun dent ne ta yanyar refer Friends
Sanarwa:- Kada kasa wani sabon app na da kayi letin sa
muna tare da ra'ayoyin ku da sakonnanku a ( comment box)

